Adabi

Adabi

kungiyar marubuta ta Kano ta zabi sababbin shugabbanni

kungiyar Marubuta ta Najeriya (ANA) reshen Jihar Kano ta gudanar da zaben sababbin shugabanni, wadanda za su rike ragamar shugabanci tare da zartar da

Akwai harsunan da za su bace a karshen karni na 21 – Masana

Masana a fannin Kimiyyar Harsuna sun yi tsokacin yiwuwar durkushewa da kuma bacewar wadansu harsunan duniya a karshen karni na 21 muddin ba a dauki kw

Yadda bikin gasar marubuta ya gudana a Legas

Marubutan da aka zaba a gasar Adabi ta kasa sun bayyana burinsu dangane da rubuce-rubucen da suka yi a bikin littattafan da aka gudanar a Jihar Legas

An fito da sabon tsarin rijistar littattafai ta Intanet

Hukumar Kare Hakkin Mallaka ta Najeriya ta fito da sabon tsarin rijistar littattafai ta intanet.Sabon tsarin ya kunshi rijistar wakoki da kuma fina-fi

Tun ina makaranta na kuduri aniyar zama marubuciya – A’ishatu Gidado Idris

An fi sanin ta da lakanin ‘Uwa’ amma sunanta na yanka A’ishatu Gidado Idris. Ta kasance kwararriyar marubuciya a harsunan Hausa da Ingilishi, sannan k