Adabi

Adabi

Yadda taron kungiyar Bunkasa Adabin Gargajiya na bana ya gudana

A ranakun Talata zuwa Juma’a na makon jiya ne aka gudanar da babban taron kungiyar Bunkasa Adabin Gargajiya Ta Najeriya, a zauren taro na Musa Abdulla

Darasi da kalubalen da ke gaban harshen Hausa a yau

Takardar da aka gabatar a Taron kasa-Da-kasa domin karrama marigayi Farfesa Muhammadu Hambali Jinju a matsayinsa na Gwarzon Masani kuma Manazarcin Har

kungiyar Bunkasa Adabi za ta karrama Dokta Bukar Usman a taronta

kungiyar Bunkasa Adabin Gargajiya Ta Najeriya (Nigerian Folklore Society of Nigeria) ta sadaukar da babban taronta na bana domin karrama sanannen maru

An gudanar da bita ga mawakan Hausa

A kwanakin baya ne Sashen Koyar Da Harshen Hausa na Kwalejin Nazarin Shari’ar Musulunci ta Malam Aminu Kano ta shirya taron bita na yini uku ga mawaka

Harshen Hausa ke gaban kowane harshe a Afirika – Farfesa Ibrahim Mukoshy

Wane ne Ibrahim Mukoshy?A to, ni kam na yi karatu, na yi aiki kuma na yi ritaya, yanzu kuma ina ci gaba da aiki a matsayin kwantaragi a Jami’ar Usman