Adabi

Adabi

Marubuci Yusuf Dingyadi ya samu sarautar ‘Magayaki’

A gobe Asabar ne Majalisar Garkuwan Sakkwato za ta gudaar da bikin nadin kwararren dan jarida kuma marubuci, Malam Yusuf Abubakar Dingyadi sarautar ‘M

Za a kaddamar da littafin tarihin M. D. Yusuf

Shirye-shirye sun kankama na kaddamar da littafin tarihin rayuwar tsohon Sufeto-Janar na ’Yan sanda, M. D. Yusuf.Littafin, mai taken ‘Nagarta Cikin Am

Adabin ketare: Bunkasar tunanin marubuci

Marubuta kagaggun labaran Hausa na zamani ko kuma kamar yadda aka fi kiransa da ‘Adabin Kasuwar Kano’ (tunda dai ba a canza wa tuwo suna) sun sha suka

Ta’aziyyar Malam Uba Ahmad Ibrahim Jos

Hakika dukkan mai rai mamaci ne, kamar kuma yadda masu hikimar zance suka ce kowane mahaluki ba ya wuce lokacinsa. Ma’ana, babu wanda zai mutu sai lok

Illolin da ke tattare rashin bin ka’idojin rubutu

Ashe rashin bin ka’idojin rubutu mugun abu ne? Ba ma mugu ba, mummunan abu ne mara kyawun gani da rashin dadin azanci. Rashin bin ka’idojin rubutu bal