Adabi

Adabi

Burinmu shi ne bunkasa adabin Hausa a duniya – Abu Hidaya

Malam Rabiu Muhamamd (Abu Hidaya) shi ne Shugaban rikon kwarya na kungiyar Tsangayar Adabin Hausa, a hirarsu da Aminiya ya bayyna dalilan kafa wannan

Ta’aziyyar marubuci, dan jarida, marigayi Bello S. Tangaza

Allah (SWT) Yana cewa: “Kullu nafsin za’ikatil maut.” Ma’ana: Kowane rai sai ya dandani mutuwa.A wannan rubutu, nufina ne in yi ta’aziyya ga marigayi

Gudunmowar Kamaru a taron kungiyar Kare Harsunan Yammacin Afrika

kasar Kamaru na makwabtaka da gabar Yammacin Afrika, duk da cewa kuma kasar na tarayya ne da wasu kasashen tsakiyar Afrika da suka hada kungiyoyi daba

kungiyar Manazarta Harsuna ta karrama Dokta Bukar Usman

A yau Juma’a ne aka kammala Taron kungiyar Nazarin Harsunan kasashen Yammacin Afrika, “West African Languages Congress” (WALC) da babban taro na 26 na

An bukaci Musulmi su nemi ilimi a bikin baje kolin littattafan Musulunci

Malamin addini kuma Daraktan Kamfanin Samar da Tsaro na Mado Security, Alhaji Abdurrazak Animashun ya bukaci Musulmi su nemi ilimi don sanin yadda za