Adabi

Adabi

Ranar da kamfanin Usmaniyya Global ya karrama babban marubuci

Ga marubuta da makaranta da kuma duk wani mai kishin ilimi, ranar Asabar, 27 ga Afrilu na bana, rana ce babba, wacce kuma ba za a mance da ita ba

Muhimman darussa daga littafin wasan kwaikwayo na This is Enough

Sunan Littafi: This is EnoughMarubuci: Ben AtonkoKamfanin Wallafa: Sunded Printing Press, Suleja

kudurorin da aka zartar a taron bunkasa Adabin Gargajiya

A makon jiya ne aka gudanar da gagarumin taron kasa-da-kasa na masana, marubuta da manazartan harsunan gida a Jami’ar Bayero, Kano,

Jami’ar Bayero ta yi wa Adabin Hausa hidima da gagarumin taro

A farkon makon nan ne aka gudanar da gagarumin taron masana da manazarta adabin baka na Hausa a daya bangaren da kuma sauran harsunan Afrika a wani ba

Ruwan saman marubutan Hausa a kasar Hausa (1980 zuwa yau) 2

Daga Daminar 1980 Zuwa Kakar 1990: An samu gagrumin canji daga 1980 a fuskar Rubutun Zuben Hausa.