Rufaida Umar ce gwarzuwar gasar Aminiya-Trust
Labarin Dimokuradiyyar Talaka ya yi zarra a gasar Aminiya-Trust ta 2020.
Adabi
Labarin Dimokuradiyyar Talaka ya yi zarra a gasar Aminiya-Trust ta 2020.
Za a karrama su tare da gabatar da maburuta 12 suka taka rawar gani a gasar.
A gobe Asabar za a yi bikin mika kyaututtuka ga zakaru uku da suka yi zarra a gasar rubutun kirkirarrun labarai na Hausa da Aminiya-Trust da hadin gwi
Za a karrama gwarazan shekara da wasu ’yan takara na gasar Aminiya-Trust ta 2020.
5 ga Yuni, za a bayar da kyaututtuka ga gwarazan gasar 2020.