Addini

Addini

Za a yi sallar roƙon ruwa a Saudiyya

Sarki Salman bn Abdulaziz na Saudiyya ya yi kira da a gudanar da sallar roƙon ruwa a faɗin ƙasar baki ɗaya a gobe Alhamis. Hakan na ƙunshe cikin wata

Musabakar Al-Kura’ni: An karrama Gwarazan Shekara na Jihar Kogi

Alaramma Abdulhalim Yunus da Hafiza Amina Idris Tahir sun zama Gwarazan Shekara na Gasar Alkur’ani na shekarar 2024 a Jihar Kogi.

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun Maulidi

An ba da hutun don murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta.

A soma duban watan Safar — Sarkin Musulmi

Watan Safar shi ne na biyu a jerin watanni 12 na kalandar musulunci.

Asali da Tarihin Kalandar Musulunci

Muhimman abubuwan da ya kamata ku sani kan lissafin kwanan wata a kalandar Musulunci ta Hijiriyya