Watan Babbar Sallah ya bayyana a Saudiyya
Za a yi Idin Babbar Sallah ranar Lahadi 16 ga watan na Yuni.
Addini
Za a yi Idin Babbar Sallah ranar Lahadi 16 ga watan na Yuni.
Idan Juma’a ta tabbata ranar farko ta Zhul Hijjah, Babbar Sallah za ta kasance ranar 16 ga watan Yuni.
Sheikh Daurawa ya ce makasudin ƙirƙiro tsarin auren shi ne kawar da baɗala a tsakanin matasa.
Wani sabon salon rubutun sha na zamani da ya ɓullo daga kasashen waje ya tayar da kura, inda jama’a da dama, ciki har da alarammomi ke ce-ce-ku-
Abubuwan da ake bukatar Musulmai su yi a irin wannan rana ta farin ciki da godiya ga Allah