Hisbah ta haramta amfani da mutum-mutumi a Kano
Hisbah ta ce zata sa kafar wando daya da duk wanda suka karya dokar.
Addini
Hisbah ta ce zata sa kafar wando daya da duk wanda suka karya dokar.
Yayin taron, sun tattauna kan samar da maslaha ga al’ummar kasa.
Hukumar Alhazai ta Abuja ta ce ta shirya mayar wa maniyyata kudadensu.
An daina yi wa maniyyatan bita bayan soke aikin hajjin ‘yan ketare da Saudiyya ta yi.
Za a rufe rajistar maniyyatan bana a ranar 23 ga watan Yuni.