Addini

Addini

Mazauna Saudiyya 60,000 ne kadai za su yi aikin Hajjin bana

Tun bayan bullar cutar COVID-19 ake samun ragin adadin mutanen da za su aikin hajji.

Ranar Asabar ce 1 ga watan Dhul Qadah 1442 —Sarkin Musulmi

Asabar ce 1 ga watan Dhul Qadah 1442 bayan hijirah.

Hisbah ta nemi Saudiyya ta tallafa mata wajen horar da jami’anta

Umarni da aikin alheri da hani da mummuna abu ne babba a harkar zamantakewar al’umma.

An haramta amfani da lasifika a Masallacin Harami

Sautin sallar jam’i ya takaita zuwa cikin masallaci, an kuma kayyade karar lasifika

Mahajjata 60,000 za a bari su yi aikin Hajji a bana

Saudiyya ta amince da mutum 60,000 su halarci aikin hajji a bana.