Yau take Sallah a Nijar
Da maraicen ranar Litinin hukumomi suka sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Nijar.
Addini
Da maraicen ranar Litinin hukumomi suka sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Nijar.
Fadakarwa kan abubuwan da suka kamata mu yi da wadanda za mu guje musu a wannan rana
Sa kuɗi zai buɗe kofar nuna banbanci da matsayi wanda hakan ba musulunci ba ne.
Sheikh Ibrahim ya bayyana cewa yin Tahajjud a gida ya fi lada da alheri, kuma ba dole ba ne a tsawaita karatu ko a sauke Al-Kur’ani.
Ayyuka bakawai masu tarin lada a kwana 10 na karshen watan Ramadan