Addini

Addini

Majalisar Musulunci ta yi wa CAN tatas kan nadin alkalai

Ya zama dole sabo CAN ta dade tana hayagaga da nuna tsananin kiyayyarta ga Musulunci

Batanci ga Annabi: An kashe matashi an kona gawarsa a Bauchi

“Na san wanda aka kashen don na ma taba taimaka masa”

An sauya tsarin Sallar Tarawih da Tahajjud a Masallacin Harami —Sudais

Sai da takardar izinin shiga masallaci, an rage raka’o’i, an rufe wurin Dawafi

Gasar AlKur’ani: Ganduje ya ba gwaraza kyautar Naira miliyan 5

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da kyautar naira miliyan biyar ga gwarazan da suka yi nasara a musabakar AlKur’ani ta kasa karo na 35 da aka kammala ran

Zamfara ta lashe Gasar Al-Kur’ani ta Kasa

Zamfara ta lashe rukunin Izu 60 da Tafsiri, Kano kuma Izu 60 da Tajwidi