Abin da ya sa Ganduje ya rufe masallacina —Sheikh Abduljabbar
Malamin ya ce abin da Gwamnatin Kano ramuwar gayya ce saboda abin da ya faru a zaben 2019.
Addini
Malamin ya ce abin da Gwamnatin Kano ramuwar gayya ce saboda abin da ya faru a zaben 2019.
Gwamnatin ta girke jami’an tsaro gidan malamin don tabbatar da dokar da ta sa masa.
Ta hana malamin yin wa’azi ko lakca tare da dakatar da sanya karatunsa a kafafen yada labarai.
Malamai daga kasashen Saudiya da Amurka da Ingila ne za su koyar da dalibai.
Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kiru da Bebeji na Jihar Kano, Honarabul Abdulmumini Jibril Kofa, ya dauki nauyin shirya wani taron g