Addini

Addini

An fille kan malamin da ya yi batanci ga Annabi

Matasa sun fille kan wani malamin tarihi da ya nuna zanen batanci ga Annabi (SAW) a cikin aji. 

Dalilin da muka gwama maulidin Shehu Tijjani da Inyass

Miliyoyin Musulmi ne suka halarci taron Maulidin Shehu Ahmadu Tijjani da Khalifansa Shehu Ibrahim Nyass a garin Bauchi

Kungiyar Izala ta aza harsashin gina jami’a

Mutane sun yi wa garin Hadeja na jihar Jigawa tsinke domin bikin aza harsashin ginin jami’ar Musulunci ta Assalam Global University.

Kwanan nan za a dawo da aikin Umarah —Saudiyya

Karon farko da za a dawo da ibadar bayan dakatar da ita na tsawon watanni saboda COVID-19

Fim din batanci: A shirye nake na biya a cire ni —Yakubu Muhammed

Shararren jarumin Kannywood Yakubu Muhammad ya ce a shirye yake ya biya kudi a cire shi daga fim din ‘Fatal Arrogance’ da ake ce-ce-ku-ce