Yunkurin binne surikin Ganduje a masallaci ya tayar da kura
Wasu al’ummar Musulmi sun yi gargadi a kan shirin iyalan tsohon gwamnan jihar Oyo Marigaya Sanata Abiola Ajimobi, na binne shi a cikin masallaci
Addini
Wasu al’ummar Musulmi sun yi gargadi a kan shirin iyalan tsohon gwamnan jihar Oyo Marigaya Sanata Abiola Ajimobi, na binne shi a cikin masallaci
Ma’aikatar Kula da Harkokin Aikin Hajji da Umarah ta kasar Saudiyya ta fitar da sharuddan da ta wajabta amfani da su yayin gudanar da aikin Hajj
Gwamnatin kasar Saudiyya ta takaita halartar aikin Hajji a bana zuwa wadanda ke zaune a kasar a halin yanzu kadai. Saudiyya ta ce mazauna wajen kasar
A daidai lokacin da mahukunta a kasar Saudiyya ke ci gaba da sassauta matakan kare yaduwar COVID-19 an sami sabbin masu dauke da cutar 3,379 yayin da
Gwamnatin Legas ta fasa bude wuraren ibada da a baya ta ce za ta yi a yunkurinta na saussauta dokar kullen kare yaduwar COVID-19 a jihar. Gwamnan jih