Addini

Addini

Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da aikin Hajjin bana

Kasar Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da gudanar da aikin Hajjin bana saboda yaduwar cutar COVID-19 a kasashen duniya. Tuni dai Gwamnatin Saudiyya ta

Dokar kulle: Ba a bude masallacin Sultan Bello a Kaduna ba

Duk da sassauta dokar da Gwamnatin jihar Kaduna ta yi a masallatan juma’a a fadin jihar, babban masallacin  Juma’a na Sultan Bello ya ci g

Me ya sa Shugaba Buhari yake Sallah a kan kujera?

A ’yan kwanakin nan wasu hotuna da suka nuna Shugaba Muhammadu Buhari yana sallah a zaune a kan kujera sun jawo muhawara tare da ce-ce-kuce a kafafen

Hotuna: An fara shirin bude masallatai a Legas

Shirye-shiryen bude masallatai da majami’u sun fara kankama a jihar Legas a daidai lokacin da ake ci gaba da yi wa wuraren ibadar rijiasta. Haka

Malamai sun yi watsi da ka’idojin bude masallatai a Ilori

Majalisar  Malaman Birnin Ilori a jihar Kwara ta yi watsi da ka’idojin da gwamnatin jihar ta sanya na bude masallatai a jihar. Malaman sun bayya