Addini

Addini

Rayuwa Mutum (1)

Mutane sun iya yin shirye-shiryensu, amma cikawa ta Ubangiji ce. Za ka yi tsammani kowane abu da ka yi daidai ne, amma Ubangiji yana auna manufarka. K

Azumi da hukunce-hukuncensa (1)

Ma’anar Azumi: Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Shugabanmu Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa.

Nasihohi zuwa ga masu azumi

21. Ka yi azumin RanarArfa, wato ranartara ga watan Zul-Hajji, domin wanda ya yi shi ana gafarta masa zunubin shekara biyu – shekarar da ta wuce

Tukuicin Girma ga mai azumi (3)

I’itikafi: I’itikafi shi ne mutum ya zauna a cikin masallaci domin yin sallolin nafila da karatun Alkur’ani da addu’o’i don neman dacewa daga Allah a

Tukuicin Girma ga mai azumi (2)

3. Hauka: Babu azumi a kan mahaukaci har sai ya warke. Tsoho tukuf, wanda ba ya iya bambance wadanda ke zuwa wurinsa, to su irin wadannan tsofoffi, ma