Al’ajabi

Al’ajabi

Ɗan shekara 85 ya yi wa ’yar shekara 4 fyaɗe

Hukumar Sibil Difens ta kama wani mutum ɗan shekara 85 bisa zargin lalata wata yarinya ’yar shekara huɗu a Jihar Nasarawa

An kashe mutum 9 an jikkata 4 saboda biskit a Jigawa

An yi ta harbi da kibiya tare da ƙona gidaje inda aka halaka rayuwa tara tare da jikkata wasu a ƙananan hukumomin Jahun da Miga da ke Jihar Jigawa

Amarya da tsohon saurayinta sun yi yunƙurin kashe ango

Dubun wata amarya ta cika bayan da ta haɗa baki da tsohon saurayinta domin kashe angonta.

Amarya ta kashe angonta da guba a Kano

Wata amarya ta halaka angonta ta hanyar sanya masa guba abinci, a yayin da suke tsaka da cin angonci sannan ta tsere a Kano

Ɗan sanda ya harbe mace mai shayarwa har lahira

Wata mata mai shayarwa ta rasu bayan da wani ɗan sanda ya ɗirka mata harbi a bakin titi.