Yadda yin lalata tsakanin iyaye da ’ya’yan cikinsu ta zama ruwan dare
A wannan zamani, an kai matsayin da wasu iyaye sun dauki yin jima’i da ’ya’yan cikinsu ba a bakin komai ba.
Al’ajabi
A wannan zamani, an kai matsayin da wasu iyaye sun dauki yin jima’i da ’ya’yan cikinsu ba a bakin komai ba.
Ban damu ka dawo min da kwamfutar ba, saboda na sa na’urar bibiya a jikinta.
An zargi matashin da satar kudin dan uwansa.
Mahaifiyar matar ta yi zargin mijin ya yi tsafi da ‘yarta ce don cimma wani burinsa.
Yarinyar ba ta samu wani mummunan rauni ba, illa kujewa da ta yi goshinta, da kuma raunin jiki na rashin kuzari.