Al’ajabi

Al’ajabi

Mai A-Daidaita-Sahu ya mayar da N15m da fasinja ya manta a babur dinsa

Naira miliyan 15 din da aka manta sun hada da Naira miliyan 2.9 da kuma miliyan 10.13 na kudin CFA.

Wanda ya kashe jaririyarsa mai kwana 1 ya shiga hannu a Kano

Hisbah a Jihar Kano ta cafke magidancin da ya kashe jaririyar da matarsa haifa saboda ba ya son ’ya mace

Kabilar da bunsuru ya shekara 15 yana mulki

Bunsuru Bakoroni I ya shekara 15 a kan karagar mulkin Masarautar Nabankaha

Matashi ya sace ƙodar wani ya sayar a Abuja

An cafke wani matashi da ya yaudari wani dan shekara 17 zuwa Abuja ya cire masa koda ya sayar

Ya ‘kashe’ dan uwansa kan zargin maita

Magidanci ya kashe dan uwansa kan zargin dan uwan na nasa da maita a Jihar Adamawa.