’Yar shekara 110 ta shiga makaranta a Saudiyya
Wata dattijuwa mai shekaru 110 a kasar Saudiyya, Nawda Al-Qahtani, ta shiga makaranta domin yaki da jahilci.
Al’ajabi
Wata dattijuwa mai shekaru 110 a kasar Saudiyya, Nawda Al-Qahtani, ta shiga makaranta domin yaki da jahilci.
A wancan lokaci malamar tana da shekara 67 shi kuma dalibin yana dan shekara 14.
Sun ce rashin kuɗi ne ma ya sa sai da suka yi karo-karo kafin sayen tikitin shigarta
Wani fasto ya kwace matar abokinsa da ƙudinsa Naira miliyan 105.
Bacewar gawar wata dattijuwa mai shekara 63 a yayin da ake shirin gudanar da jana’izarta a ranar Asabar ya haifar da rudani a Jihar Ondo.