Ana binciken likita kan kashe budurwarsa
Danbaba ya ce abin takaici ne ganin wanda aka horas don ceto rayuwar jama’a ya koma mai kashe su.
Al’ajabi
Danbaba ya ce abin takaici ne ganin wanda aka horas don ceto rayuwar jama’a ya koma mai kashe su.
Jojiya wuri ne mai muhimmanci ga ilmin burbushin halittu.
’Yan sandan Amurka sun cafke wani dan asalin Najeriya mai shekaru 26 kan aikata fashi da makami sau 68 a yankin Los Angeles.
A takaice dai ya shigar da kara sau 2600.
Ta matukar sadaukar da kanta a kanmu.