Al’ajabi

Al’ajabi

An cafke dan Najeriya da ya aikata fashi sau 68 a Amurka

’Yan sandan Amurka sun cafke wani dan asalin Najeriya mai shekaru 26 kan aikata fashi da makami sau 68 a yankin Los Angeles.

Mutumin da ya fi kowa kai kara Kotu a Duniya

A takaice dai ya shigar da kara sau 2600.

Ta dauki cikin danta za ta haifi jikarta

Ta matukar sadaukar da kanta a kanmu.

Kotu ta aike da magidancin da ya sayar da ’yar cikinsa zuwa gidan yari

An kama shi tare da abokinsa suna tsaka da cinikin yarinyar mai shekara hudu

Ya ‘sace’ wayar dan sanda a caji ofis lokacin da ya je neman beli

Ya sace wayar ta N120,000 ne lokacin da ya je belin abokinsa