Al’ajabi

Al’ajabi

Za a fara daure masu ‘liking’ abubuwan ’yan adawa a kafafen sada zumunta shekara 10 a Myanmar

Sojojin sun ce sun dauki matakin ne domin su kare kasarsu

Wata mace ta haifi ’yan tara a haihuwa daya a Mali

Yanzu dai ita ce ta fi kowacce yawan ‘ya’ya a haihuwa daya a duniya

’Yan Hisbah sun kama mace da namiji suna lalata a tashar mota a Zamfara

Kowanne daga cikinsu na cika bakin ya fi dayan rashin kunya

Indiyawa sun yi wa kwadi aure don neman tsari daga fari

Mun dauke su zuwa wurin bauta, muka zagaya da su kamar yadda doka ta tanada.

Dan China ya kashe budurwarsa a gidan iyayenta a Kano

An yi jana’izar matashiyar da saurayinta dan kasar China ya kashe a gidan iyayenta a Kano