Al’ajabi

Al’ajabi

IPOB ta ba ’yan kabilar Ibo kwana 3 su binne gawarwakin da suke ajiye da su

Ta ce ta gano ajiya su na jawo wa yankin koma-baya

Miji ya saki matarsa kan yin ‘chatting’ da makwabcinsa

Wani magidanci ya bukaci kotu ta raba aurensa da matarsa bisa zargin ta da cin amanar aure da yin hira da makwabcinsa ta shafukan zumunta.

Masana sun fara bincike kan yadda mata tsofaffi za su iya daukar ciki

Binciken zai ba matan da suka manyanta damar daukar ciki da haihuwa

Mai shekara 27 ya kasa samun aiki saboda yana da fuskar yara

Wani mai shekara 27 a garin Dongguan a kasar China yana shan fama wajen neman aiki, saboda fuskarsa tana nuna ta bai kai shekara 20 ba. Matashin mai s

Ya yi sata don a tsare shi ya rika samun abinci a bagas

Ya dage lallai sai an kira ’yan sanda a kama shi.