Al’ajabi

Al’ajabi

Likita yana ƙara wa wata mata girman ɗuwawu ta mutu a Legas

Marigayiyar ta fara haki jim kaɗan bayan da wata ma’aikaciyar jinya ta yi mata allurar a asibitin.

Rabon Gado: Alkali ya soke hukuncin kotun Musulunci

Rikicin ya faro ne bayan ’yar mamacin da mahaifiyarta Kirista sun hana sauran matan kasonsu na gadon

Matashi ya yi wa ’yar shekara 4 yankan rago a gidansu

Ita kanta mahafiyar yarinyar tserewa ta yi don tsira da ranta

Mai shayi ya kashe saurayi saboda taliyar yara a Jigawa

Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa.

Kotu ta tsare matashi kan sukan Gwamnan Sakkwato da matarsa

Kotu ta tsare matashi Shafi’u Umar Tureta kan zargin batanci ga Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu da matarsa, Fatima.