Al’ajabi

Al’ajabi

Mai shekara 85 ya auri mata ta 11

Ina da koshin lafiya don haka ni babu abin da zai hana ni karin aure.

An sace wayar Sanata a taron karbar shaidar cin zabe

An sace wayar tsohon Gwamnan Abiya, Sanata Orji Uzor Kalu a lokacin taron mika takardar shaidar cin zabe ga zababbun ’yan majalisa

Uwa ta sa danta ya kashe baffansa

Ana zargin wata matar aure ta sanya danta ya kashe kanin mahaifinsa kuma jagoran neman auren ’yarta.

Soja ya harbe abokin aikinsa, ya kashe kansa a Sakkwato 

An fara bincike don gano hakikanin abin da ya faru tsakanin sojojin biyu da suka mutu.

Dan sanda ya harbe budurwarsa, ya kashe kansa

Wani dan sanda ya dirka wa budurwarsa harbi har lahira sannan ya bindige kansa saboda wani sabani a tsakaninsu.