Al’ajabi

Al’ajabi

Ya kashe makwabcinsa don gudun biyan bashi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta damke wani mutum kan zargin kashe makwabcinsa da ke bin sa bashi.

Yadda surukaina suka yi garkuwa da matata —Magidanci

Iyayen matar sun je gidansa sun kwashe kayan N2.5m sannan suka yi awon gaba da ita

Mai yaudarar almajirai da N200 ta sace su a Borno ta shiga hannu

Ta yaudari almajiri da N200 da cewa ya raka wurin sayo musu tufafi

Ya guje wa matarsa bayan ta haifi tagwaye sau 5 a jere

Ayayin da wasu kan iya ba da kudi masu yawa domin ganin sun samu haihuwar koda da daya ne, wasu kuwa ba su ma son ganin matansu suna haihuwa. A kasar

Ma’aurata sun yi garkuwa da wata mata kan zargin maita

’Yan sanda sun cafke wani magidanci da ya daure wata mata da sarka na tsawon mako biyu saboda zargin ta da maita a Jihar Kwara.