Al’ajabi

Al’ajabi

Musa Hasahya: Mutumin Uganda mai mata 12 da ’ya’ya 102 da jikoki 578

Mutumin ba ya iya tuna sunayen wasu daga cikin matansa.

An dawo da zoben kammala makaranta bayan shekara 67 da bacewarsa

Shekarar zoben 67 da bacewa ke nan

An tsinci kwalba a kogi dauke da sako mai shekara 40

Da alama an jefa kwalbar ce tun a 1984

Magidanci ya yi karar matarsa kan kara aure a sirrance

Tun daga shekarar 2020 na bazama wajen nemanta.

Uwa ta kashe aurenta ta auri saurayin ’yarta a Kano

Matar ta ce tun da Musulunci bai hana ba, ba ta aikata wani kuskure ba