Matasan da suka saci Baibul guda 20 a coci sun gurfana a gaban kotu
An gurfanar da wasu mutane biyu a wata kotun majistare da ke garin Ado-Ekiti bisa zarginsu da satar littafin Baibul guda 20, da na wakokin Ibadar Kir
Al’ajabi
An gurfanar da wasu mutane biyu a wata kotun majistare da ke garin Ado-Ekiti bisa zarginsu da satar littafin Baibul guda 20, da na wakokin Ibadar Kir
Za a rika sayar da kowacce rigar a kan Dala 75
Lamarin ya faru ne a kauyen Raipal da ke Gabashin Indiya
Magidancin na zargin matar sanay ’ya’yanta karbar kudi daga hannun kwartayenta
An kama wani matashi bayan ya makure budurwarsa har sai da ta mutu, sannan ya binne gawarta a cikin dakinsa.