Al’ajabi

Al’ajabi

Dan Sanda ya yi wa ’yar dan uwansa fyade ta yi ciki

An tsare wani Sufeto kuma jami’i tawagar sirri ta musamman a Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nassarawa, bi sa zargin yi wa ’yar dan uwansa da yake ri

Harin birrai ya tilasta mazauna Japan yawo da almakashi

Mahukunta a Arewacin kasar Japan sun bazama farautar wasu birrai da suka yiwa mutane 50 rauni. Wani jami’i da ya nemi a sakaya sunansa ya ce gud

An damke magidanci ya yi wa agolarsa ciki a Ekiti

An cafke wani magidanci kan zargin yi wa agolarsa mai shekara 15 fyade har ta dauki ciki.

Ya Kashe Mahaifinsa Kan Kyautar Fili

Wani dattijo ya bakunci lahira bayan dansa ya sossoka masa wuka saboda ya ki ba shi kyautar fili.

Matar aure ta kashe mijinta kan karin aure

Wata matar aure ta hallaka mijinta ta hanyar zuba mishi gubar asid saboda zai yi mata kishiya.