Al’ajabi

Al’ajabi

Mafarauta sun harbe gwanin kashe Zakuna da Giwaye

An tsinci gawarsa ce a kusa da babbar motarsa a kan hanyar Marken da ke yankin Limpopo.

An kama matashi yana lalata da ‘mahaukaciya’ a Suleja

Ba don jami’an tsaro ba, da watakila na yi lalata da ita.

An kama matashin da ya yi wa kanwarsa fyade sau 2 a Gombe

Ana zargin matashin da yin lalata da ’yan uwar tasa har sau biyu.

Sun yi yunkurin farke cikin kada kan ya hadiye yaro dan shekara 7

Akwai daruruwan kaddai a kogin kuma sun rika kai farmaki ga mutane.

An cafke matashi yana yi wa mahaukaciya fyade a Suleja

Matashin ya roke da a yi masa afuwa.