Ya kashe wan mahaifinsa ya kone gawar saboda zarginsa da maita
Ya kashe shi sannan ya kona gawar ya binne ta a rami
Al’ajabi
Ya kashe shi sannan ya kona gawar ya binne ta a rami
Wani maigadi mai matsakaicin shekaru ya hallaka maigidansa a kauyen Malala da ke Karamar Hukumar Dukku a Jihar Gombe.
Ya ja abokin nasa zuwa wani kangon gini ne inda ya zuba masa shinkafar bera a cikin damammiyar fura da nono.
Ta kone su ne bayan ta dura musu kwayoyi suna tsaka da barci
Olaiya Igwe ya wallafa bidiyonsa yadda ya yi zindir a bakin teku yana rokon dodannin teku su ba wa dan takarar sa’a