Manomi ya kai karar zomo a Kano
Ana dai zargin zomon ne da yi wa mutane ta’adi
Al’ajabi
Ana dai zargin zomon ne da yi wa mutane ta’adi
Wani magidanci mai shekara 56 ya nemi kotu ta raba aurensa da matarsa, saboda tana haihuwa duk shekara.
Babu maganin da nake na sha, baiwar kuzari ce kawai.
Maniyyacin Jihar Kano da jirgi ya bari bai samu zuwa sauke farali ba, ya bayyana dalilinsa na gudanar da aikin Hajjinsa a Kano.
Mesa tana da nauyin kilo 98 da tsawon kafa 18