Al’ajabi

Al’ajabi

Ya nemi agolansa ya biya diyyar rainonsa da ya yi

Wata kotu ta ki amincewa da bukatar, tana mai cewa ai ya biya kudaden ne bisa radin kansa.

AL’AJABI: Bakanon da jirgi ya tashi ya bari ya fara Aikin Hajjinsa a Kano

Ya ce zai yi aikin ne a sansanin alhazai na Kano

An sa mata zaga gari da mijinta a kafada bayan kama ta da kwarto

Jama’ar gari sun tilasta wata matar aure daukar majinta a kafada ta zaga da shi a unguwa bayan an kama ta da laifin cin amanar aure.

Mutumin da ya je aikin Hajji a kafa daga Birtaniya ya isa Makkah

Kullum sai yi ya yi tafiyar kilomita 17.8 yana tura kurar guzurinsa a tsawon wata 11 inda ya bi ta kashashe 10 kafin ya isa Saudiyya

Wani mutum ya cinna wa gidansa wuta da iyalansa a ciki

Ya cinna wa gidansa wuta a sakamakon sa’insa da ta shiga tsakaninsa da matarsa.