Al’ajabi

Al’ajabi

Attajirin duniya, Elon Musk, ya sami kwatankwacin kudin Dangote a awa 8

A cikin awa takwas, attajirin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk, ya sami Dalar Amurka biliyan 14, wato Naira tiriliyan shida, kwatankwacin ilahir

Likitoci sun cire idon mara lafiya ‘bisa kuskure’ yayin tiyata

Tuni dai likitan da ya yi aikin ya cika wandonsa da iska

Kotu ta daure leburori na wata 7 kan satar akuya a Jos

Wata kotu a Jos, Jihar Filato, ta daure wasu leburori biyu na tsawon wata bakwai a kurkuku bisa laifin satar akuya. Yayin zaman kotun a ranar Talata,

Fursuna ya tsere daga kurkuku ta hanyar shigar mata

Wannan dabara da fursunan ya yi ta sa jama’a sun koma kiransa da Gordito Lindo.

Kifi ya yi tsalle daga ruwa zuwa cikin makogwaron masunci

Lamarin ya sa an yi wa masuncin tiyatar gaggawa