Al’ajabi

Al’ajabi

Cuta ta sa ’yar shekara 19 ta koma karamar yarinya

Aboli, wacce take da tsawon kafa 3 da inci 4, labarinta ya dauki hankalin jama’a  a shafukan intanet bayan ta wallafa shi.

‘Matsafa na bin makabartu su hako gawarwakin ’yan uwanmu’

Matsafa na bin dare su hako gawarwaki domin yin surkulle

Miloniyan da ya ci gaba da rubuta jarrabawar shiga jami’a bayan ya fadi sau 25

Ya ce har yanzu bai debe tsammanin shiga jami’ar ba

Ta raba harshenta 2 don dandana Pepsi da Koka-Kola lokaci guda

Ta ce ta yi hakan ne no don tantance dandanon a lokaci guda

An ga dan Saurauniyar Ingila yana tallar mujalla a kan titi

Yarima William yana sayar da mujalla kwana hudu bayan kammala bikin cikar mahaifiyarsa shekara 70 a kan mulki