Al’ajabi

Al’ajabi

Kasar Thailand ta halasta noman Wiwi don magani

Sai dai ta yi gargadi kan sha a bainar jama’a

Matashi ya kashe mahaifiyarsa saboda wayar salula

Mahaifiyar Deepak ta hana shi kudin wayar salula.

Zaki ya cizge yatsar mai kula da shi yana tsaka da burge masu kallo

An ga mutumin yana kokarin kwace hannunsa, yayin da zakin ya ci gaba da rikewa.

Gidan abinci ya hana masu hijabi da jallabiyya shiga cikinsa a Saudiyya

Gidan abincin dai mallakin kasar Faransa ne

Daliget ya raba wa jama’a miliyoyin da ’yan takara suka ba shi

Ya raba wa jama’a Naira miliyan bakwai da daliget suka ba shi, ya biya wa dalibai kudin jarabawa