Al’ajabi

Al’ajabi

Faston da ke karbar N310,000 ‘kudin shiga Aljannah’ ya gurfana a gaban kotu

Ana zargin Fasting da yunkurin aikata damfara

K Praveen: Mutumin da ya fi kowa tsawon harce a duniya

Harcen K Praveen ya dara matsakaici da tsawon santimita 2.5.

Dan siyasa ya yi murabus saboda kallon bidiyon batsa a zauren Majalisa

Tabbas na tsaya na kalli bidiyon na wani dan lokaci wanda ko kadan bai kamata a ce na yi hakan ba. 

’Yar shekara 85 ta yi wuf da dan shekara 25

Kafin faranta wa wadansu rai, da farko ka faranta wa kanka rai.

An kama shi yana sayar da garin katako a matsayin maganin gargajiya

Ya hada siminti da garin katako yana sayarwa a matsayin magajin gargajiya