Al’ajabi

Al’ajabi

Ɗan wake ya yi ajalin uwa da ’ya’yanta 5 a Kano

Rahotanni sun bayyana cewar ta yi amfani da wani ajiyayyen garin ɗan wake ne.

’Yan bindiga sun sace ɗan sanda a Filato

’Yan bindigar sun yi nasarar sace ɗan sandan amma sojan ya tsere.

An fille kan yaro ɗan shekara 14 a Ibadan

Ana zargin abokansa ne suka sare mas kai domin yin tsarin kuɗi

Ya saki amaryarsa minti uku kacal da ɗaura aurensu

Angon ya zagi amaryar saboda faduwar da ta yi a gaban jama’a.

An gano kifaye ɗauke da Hodar Iblis a tekun Brazil

An gano cewa sinadarin Hodar Iblis ɗin ya fi yawa a cikin tsokar namansu fiye da hantar.