Limamin coci ya mutu yana tsaka da wa’azi kan matsafa a Ogun
An shiga cikin rudani yayin da Mista Francis ya yanke jiki ya fadi yana rike da lasifika.
Al’ajabi
An shiga cikin rudani yayin da Mista Francis ya yanke jiki ya fadi yana rike da lasifika.
Ta banka wa kanta wuta ne bayan ta wa kanta wanka da fetur
Ya ce ya yi tafiyar ce don ya nuna tsantsar soyayyar da yake yi wa APC
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne mako daya bayan angon ya tare
Matasan sun tono gawar mahaifin nasu don yin tsafi da ita