Ya kashe mahaifinsa mai shekara 90 kan katin ATM
Wani matashi ya makure mahaifinsa mai shekara 90 ya kashe shi saboda katin cirar kudi na ATM
Al’ajabi
Wani matashi ya makure mahaifinsa mai shekara 90 ya kashe shi saboda katin cirar kudi na ATM
Ana hasashen dan Adam ya fara tiyata tun a lokacin
Wani saurayi, Umar Marmara, ya kawata babur din da yake sana’arsa ta haya da shi da talabajin da kuma wurin cajin waya a Kano.
Ya ce a ranar ne da karfe 5:30 na yammaci, wanda ake zargi ya shiga wurin sana’ar Umar da ke kasuwar Galadima da ke Faggen ba tare da izini ba,
Sun ce ya kamata a tabbatar an hukunta shi bisa doka