Al’ajabi

Al’ajabi

Ya ci danyen nama kwana 78 a jere don neman tsawon rai

Ya ce yana yin haka ne don ganin tsawon lokacin da zai yi a rayuwa.

Ya harbi surukinsa ya kashe ’yan sanda 6 saboda matarsa

Ya kona jerin wasu gidaje a bariki bayan ya aika ’yan sanda kwantar da tarzoma shida lahira

Matsahi ya kashe dan acaba saboda ya taka karensa

Wanda ake zargin ya ce ya aikata kisan ne a bisa kuskure

Yadda na haifi ’yan 3, biyu a manne da juna

Haihuwarta takwas duk mata, kuma sun zo duniya cikin koshin lafiya.

Magidanci ya kashe mahaifiyarsa a Neja

Mahaifiyar ta gamu da ajalinta yayin da ta rabun fada tsakanin danta da mai dakinsa.