Al’ajabi

Al’ajabi

Wani matashi ya fado daga bene yayin da ya ke sharar bacci

Magagin bacci ya debi matashin ya fadi daga benen yayin da ya ke tsaka da bacci.

Mai fama da ciwon kai da ya rayu da harsashi a kansa shekara 20

Matashin, ya dade yana fama da ciwon kai wanda ba zai iya tuna lokacin da ya tsaya ba.

Kare ya kai kansa asibitin dabbobi bayan ya yi rauni

Karen ya kai kansa asibitin dabbobi na Cape of Good da ke Afirka ta Kudu.

An daure matar da ta sa yara shan amansu

An daure wata uwa mai rainon yara da ta azabtar da kananan yara ta hanyar tilasta musu shan amai. Matar mai suna Rachel Lessels ta yi kuka a kotu baya

Mai kai ’ya’yanta ’yan bindiga suna lalata da su ta gurfana a kotu

An gurfanar da matar nan da ake zargi da kai ’ya’yanta mata wurin masu garkuwa da mutane suna lalata da su a gaban Kotun Majistare da ke Fada a birnin