Wani mutum ya haka kabarinsa don rage wa iyalinsa nauyi
Mutumin ya haka wa kansa kabari saboda gudun dora wa iyalansa nauyi bayan mutuwarsa.
Al’ajabi
Mutumin ya haka wa kansa kabari saboda gudun dora wa iyalansa nauyi bayan mutuwarsa.
Babu cikakken bayani dai a kan me matar take yi da kudin.
Matar dai na fuskantar tuhumar cin zarafin dabbobi.
Wani dan kasar New Zealand wanda a farko ya yi tunanin ruwa ne ya shige cikin kunnensa ya toshe kunnen da hakan ya tayar masa da hankali, daga bisani
Bayan ya fasa mata madubi, sai ta je ta dauko wuka ta luma masa a wuya, sheka lahira