NDLEA ta cafke dan bindiga mai shekara 90
Tsohon an cafke shi yana shirin safarar miyagun kwayoyi ga ’yan bindiga.
Al’ajabi
Tsohon an cafke shi yana shirin safarar miyagun kwayoyi ga ’yan bindiga.
Wani bidiyo mai ban tsoro da aka wallafa ya nuna yadda aka samu kan maciji a cikin abincin dare na fasinjoji da ke cikin jirgin sama da ba a san yadda
Mutanen kauyen suna alakanta macen kadan a matsayin mai wakiltar uwa ta duniya.
Wani dalibin aji daya a babbar sakandare (SS I) mai suna Adegoke Adeyemi da ke yankin Karamar Hukumar Offa a Jihar Kwara, ya kashe kansa saboda faduwa
‘Yan bindigar sun sace matar, bayan mijinta ya tsere.