Al’ajabi

Al’ajabi

Tsantsanta bauta ta sa wani mutum ya yanke ’ya’yan marainansa a Binuwe

Zan so a ce kowane mutum zai kasance kamar ni.

Dan marakin da aka haifa da ido 3 da hanci 4 ya zama abin bauta a Indiya

Mutanen yankin sun ce sun yi imani cewa halittar mu’ujiza ce daga Allah.

Ta rayu shekara 20 da almakashi 2 da likitoci suka manta a cinkinta

An dai manta da almakashin a cikin nata ne tun a 2002.

Matashi ya yi wa matar aure duka a gidanta ya lahanta mata ido

Ya shiga har cikin gidan matar aure ya lakada mata duka har ya lahanta mata ido a Kano.

Dan takara mai iyali 12 ya samu kuri’a daya a zabe

Zaben ya zama abin magana a kafafen yada labarai na duniya.