Al’ajabi

Al’ajabi

Matashi mai tsananin son aure ya tallata kansa a allunan talla

Tallan dai na ci masa makudan kudade.

Kotu ta yanke wa barawon kaza hukuncin daurin shekara daya

Bayan daurin shekara guda da aka yanke masa, kotun ta ci shi tarar kudi N10,000

Dan sakandare ya yanke wuyan karamin yaro da reza a Maiduguri

Ya kira dan karamin ajin ne da tsakar dare zuwa wurin da babu kowa yayyanke jijiyon wuyansa

An ba da belinsa kan ya wanke tufafin mata 2,000 na wata 6

Mutumin dai zai sayi omo da sabulu da kudinsa sannan ya wanke musu kayan na tsawon lokacin.

Subodh Singh: Likitan da ya yi wa yara 37,000 tiyata kyauta a Indiya

Bayanai sun ce bayan likitan ya rasa mahaifinsa lokacin da yake dan shekara 13,