Karnuka 250 sun mutu a fadansu da birrai
Bayanai sun ce kusan kowane kare a garin an kashe shi.
Al’ajabi
Bayanai sun ce kusan kowane kare a garin an kashe shi.
Akwai kuma kuregu da beraye, da muka-mukin karnuka da dama da aka samu.
Wadansu daga cikin wadanda suka jikkata sun sume sakamakon aukuwar tsawar
Ya shafe shekara takwas yana aikin dafa abinci.
Madarar shanun abar so ce gare ni da matata.