Al’ajabi

Al’ajabi

Japan ta kirkiro akwatin talabijin mai dauke da ‘dandanon abinci’

An zuba wa akwatin talabijin din sinadaran dandano har kala 10.

An gano halittar da ta shekara miliyan 66 a cikin kwai tana jiran kyankyasa

Masana sun ce akwai yiwuwar halittar ta kai shekara miliyan 66 zuwa 72.

Mara lafiya ya sace motar daukar gawa a Kano

’Yan sanda sun kama barawon motar ne a kauyen Takwasa a Jihar Jigawa

Ya gina wa matarsa irin gidan Taj Mahal a sama da miliyan N140

Daga wajen gidan ya dogara ne a kan nau’in ginin Taj Mahal, amma cikin yana da karin tsari na zamani.

Ina son auren budurwar da ta caka min wuka —Matashi

Ana sallamar shi daga asibiti ya wuce ofishin ’yan sandan da aka tsare ta yana roko su sake ta